iqna

IQNA

manyan malamai
Tehran (IQNA) Shaht Mohammad Anwar da Mohammad Ahmad Basyouni, fitattun makaratun Masar a cikin kabarin haziki Abolghasem Ferdowsi Tusi da ke lardin Khorasan Razavi a Iran.
Lambar Labari: 3486592    Ranar Watsawa : 2021/11/22

Tehran (IQNA) masanin falsafa dan kasar Burtaniya ya bayyana sadaukarwar Imam Hussain (AS) a matsayin wata makaranta ta koyar da yadda ake sadaukar da kai domin tabbatar da adalci.
Lambar Labari: 3486210    Ranar Watsawa : 2021/08/16

Tehran (IQNA) malaman yankin Jabl Amil na kasar Lebanon sun fitar da wani bayani da ke yin tir da Allawadai da wani fim da wasu suka shirya kan Fatima Zahra (AS).
Lambar Labari: 3485506    Ranar Watsawa : 2020/12/29

Tehran (IQNA) wasu daga cikin fitattun mutane a kasar Morocco sun sanya hannu kan takardar yin Allawadai da kulla alaka da Isra’ila da kasar ta yi.
Lambar Labari: 3485471    Ranar Watsawa : 2020/12/18